Meet Sadiq S.I Hausa fast raising singer

Meet Sadiq Idris S.I Hausa fast raising singer

Sadiq Idris mawakine koma hafefen borno ne Shani Local Government.

Koma yazauna agarin Jigawa anan yagama makarantarsa ta Primary Harda Secondary.

Sadiq Yafara sha’awar wakane dagalokacin bayagama diploma a Ramat polytechnic Maiduguri, Borno state yakaranta public administration yagama da sakamako mai kyau.

Daya shigoharkar waka anan yasamu suna (S I )

Mawakan dasuke birgenisu ne hamisu brekar da auta m g boy harda m shariff wadannan sune mutanan dasuke birgeshi.

Akalar abinci kuwa yafiso n shikafa da wake garau garau wanan shine kalar abincin dayafiso.

Wakarsa tafarko shine yar Maiduguri ce wanan shine wakarsa tafarko

Abondayafiso shine naman abunkansa burishi shine yatalafawa kajiyanyu wayanda basuda halin.

Aifeshi a shekara ta 1/2/1998.

Wadayadauki nayin karatun nasa sunashi professor tauheed adedoja.

Sadiq Idris yasamu scholarship nakaratu ashekata 2016 awan nan lokacin ne yakammala karatunsata secondary school.

Meet Sadiq Idris S.I Hausa fast raising singer

Yanayawan son wakokin soyayya da sauraronsu.

Sadiq yanada kanei guda 10

Yanzu Sadiq yana zaunene agarin Maiduguri jihar Borno.

Sadiq mutune maisauri fahimtar mutane koma yazauna dasu lafiya.

Sadiq yanaso yaga mahafiyarsa acikin farinciki kodazairasa nashi farinciki.

Leave a Reply